Sunday, October 18
Shadow

Ji Dalilin da yasa Hukumar EFCC suka naɗe Gudaji Kazaure zuwa Abuja

Hukumar EFCC a jihar Kano ta kama tsohon ɗan majalisar tarayya Hon. Muhammad Gudaji Kazaure bayan ta gayyaceshi ofishinta kuma ya kai kansa amma daga bisani ta naɗeshi zuwa Abuja.

Bayanan da Zuma Times Hausa ta samu sun ce, EFCCin tana neman bayanan wasu kyaututtukan kudade naira miliyan 14 da suka shiga asusun bankin tsohon dan majalisar a wani lokaci a shekarar 2019.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Da Duminsa: Tsohon Gwamnab Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya koma Jam'iyyar SDP daga APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *