Thursday, January 15
Shadow

Ji Mawuyacin Halin da Chukwueze ya shiga bayan barar da Penalty da yayi

Rahotanni sun bayyana cewa, dan wasan Najeriya, Chukwueze ya na can ya kasa cin abinci bayan barar da Penalty da yayi jiya a wasan Najeriya da Morocco.

Rahoton yace Chukwueze na zargin kansa a matsayin wanda ke da alhakin rashin nasarar Najeriya a wasan.

Rahoton yace ana ta rokonsa yaci abinci amma yaki ci.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu na sha zazzafar suka saboda wani abu da yayi da ya jawowa Najeriya abin magana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *