Friday, December 5
Shadow

Ji tsatstsauran matakin da Atiku Abubakar yace zai dauka kan masu satar dukiyar Talakawa

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Atiku Abubakar ya bayyana cewa, ba zai yi wasa da maganar satar dukiyar kasa ba.

Ya bayyana hakane a yayin ganawa da wasu matasa da suka kai masa ziyara.

Atiku yace Rashawa da cin hanci sun sa Najeriya ta kasa ci gaba dan haka zai dauki matakan da zasu nuna ba sani ba sabo ga duk wanda aka kama da satar dukiyar kasa.

Atiku dai na daya daga cikin jagororin jam’iyyar ADC ta hadakar ‘yan Adawa.

Yana kuma daya daga cikin wadanda ake ganin za’a iya tsayarwa takarar shugabancin kasa a zaben 2027 a jam’iyyar.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kotu ta daurewa Nnamdy Khanu hukuncin daurin rai da rai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *