Friday, December 5
Shadow

Ji yanda aka kama matashi da zargin aikata Alfasha da matar abokin mahaifinsa

An kama wasu ‘yansanda 3 saboda dukan wani matashi me suna Jacob Sunday dan kimanin shekaru 22.

Aun zargeshi ne da yin lalata da matar abokinsu a barikin ‘yansanda dake 22 PMF Barracks, Ogudu a jihar Legas.

Lamarin ya farune ranar Talata da misalin karfe 6 na yamma. ‘Yansandan da aka kama sune Inspector John Alom, Inspector Sunday Adoga, da kuma Inspector Jehovah Usam wadanda duka a barikin suke zaune.

Mahaifin matashin sunansa  Inspector Sunday Ochepo kuma an zargeshi ne da yin lalata da matar ASP Audu Richard me suna Sarah Richard

Sun yiwa yaron tsirara suka rika dukansa har sai da ya suma, an garzaya dashi zuwa Asibiti inda su kuma aka kamasu.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa, Kalli Bidiyon: Ana zargin Kudi aka baiwa matashinnan na Maiduguri ya yi Ridda ya koma Kirista

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *