Wednesday, November 19
Shadow

Kalli Hotunan ‘Yar Takarar Gwamna a jihar Anambra karkashin Tutar jam’iyyar AAC data jawo cece-kuce sosai

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Chioma Ifemeludike ta bayyana aniyarta ta takarar gwamnan jihar Anambra karkashin jam’iyyar AAC.

Tace itace da nasara a wannan zabe.

Saidai hotunan yakin neman zaben nata sun jawo cece-kuce inda wasu ke cewa basu dace ba wasu kuma na cewa ba yakin neman zabe ta fito ba wani abu dai take son cimmawa.

Karanta Wannan  Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai kai ziyara kasar Amurka ranar Talata dan shawo kan kasar karta Afkawa Najeriya da Khare-Khare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *