
Wata matar aure a Arewa ta yi yaji saboda tace mijinta yana cutar da ita saboda ‘ya’yansu 2 amma sai ya rika bata kudin cefanane
Tace yana ajiye kayan abinci kamar buhun shinkafa da man girki, amma sai ya bata Naira 100,000 wanda baya isanta yon cefane.
Akan hakane suka yi fada ta tafi gidansu.