Wednesday, January 15
Shadow

Ji yanda wani tela yawa wata mata karyar cewa yana da cutar Kanjamau bayan data tsareshi a gidanta ta matsa mai sai yayi làlàtà da ita

Wani tela ya bayar da labarin yanda matar daya daga cikin wanda yakewa dinki ta tareshi taso ta matsamai yayi lalata da ita.

Yace lamarin ya farune a shekarar 2020.

Yace ya je kaiwa kwastoman nasa dinkin ne inda matar ta tsareshi tace sai yayi lalata da ita.

Yace amma da ya mata karyar yana da cutar kanjamau sai ta kyaleshi.

Ya kara da cewa, maza da yawa na samun kansu a irin wannan tsaka mai wuya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Wani Balarabe ke dukan bakar fata dake masa aiki a kasar Larabawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *