Friday, January 16
Shadow

Jihar Jigawa ta dakatar da Albashin malaman makarantar Firamare 239 da aka samu basa zuwa aiki, ciki hadda wanda ya shekara 3 bai je wajan aikin ba

Rahotanni daga jihar Jigawa na cewa, Hukumar Ilimin bai daya UBE ta jihar ta dakate da albashin malaman makarantar Firamae 239 da aka samu da laifin rashin shiga aiki su koyar da dalibai ko rashin zuwa wajan aiki.

Shugaban hukumar, Prof. Haruna Musa ya bayyana cewa wannan kokari ne na tsaftace aikin gwamnati.

Sannan yayi kira ga al’umma da su rika lura su kai karar wadanda basa zuwa wajan aikin.

Daga cikin wadanda aka dakatar da albashin nasu akwai malamin da ya shekara 3 kanan bai je wajan aikin ba

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ba zai yiyu saurayi ya rika kawo miki Ice cream, Pizza, da sauransu ba ki ce ba zai tabha kiba, 'yar uwa ki daga mai mayafi haka ya Sumbhacheki>>Inji Fulbe Gombe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *