Tuesday, April 7
Shadow

Jihar Kaduna ta aika a Kwaso dalibanta dake jami’ar Jos saboda rashin tsaro

Jihar Kaduna ta aika motocin Bas sun dauko dalibanta dake jami’ar Jos saboda matsalar tsaro data kunno kai.

An ga tawagar motocin bas din na fitowa daga cikin makarantar.

Matsalar tsaro ta kunno kai a jihar Flato wanda hakan ya kawo tsaikon tafiyar da al’amura a jihar.

Karanta Wannan  Ji yanda Shekarau da wasu 'yan PDP suka ki kula Atiku yayin da yaje Gaisuwar Dantata a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *