Thursday, February 26
Shadow

JIYA BA YAU BA: Farashin Kaya A Lokacin Mulkin Marigayi ‘Yar’Adua

JIYA BA YAU BA: Farashin Kaya A Lokacin Mulkin Marigayi ‘Yar’Adua

Litar Fetur = Naira 65
Gas = Naira 112
Shinkafa = Naira 3,500
Siminti = Naira 750
Taki = Naira 2500
Buhun Siga= Naira 7,000.
Buhun Fulawa = Naira 6,050

Da sauran farashin kaya, duk babu tsada a lokacin sa, kuma ya dauko hanyoyin gyara kasa, Allah Ya dauki ransa.

A yau ne dai marigayi tsohon shugaban kasan ke cika shekaru 15 da rasuwa.

Gaskiya Nijeria mun yi rashin Adalin Shugaban Kasa, Ya Allah Ka haskaka kabarin Umar Musa Yar’Adua, Ka sa shi a aljannar Firdausi, Don Alfarmar Sayyidina Rasulillah.

Daga Rashida Bala Suleja

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon inda Amaechi yake cewa su 'yan siyasar Najeriya sun san da wahalar da talakawa ke ciki amma ba ta damesu ba kuma ba zasu daina satar kudin talakawa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *