Saturday, June 27
Shadow

EFCC ta kama matashi bayan da yayi Bidiyo yana wulakanta Naira a Kaduna

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Hukumar yaki da rashawa da ci hanci EFCC ta kama matashin da yayi Bidiyo yana wulakanta Naira yana talata inda kuma ya nemi ida EFCC din sun isa su kamashi.

Matashin me amnfani da sunan @youngcee0066 a Tiktok tuni ya shiga hannu.

Hukumar tace ta kama matashin me suna Muhamad Kabir Sa’a a unguwar Tudun Wada dake Kaduna.

Tace nan gaba zata gurfanar dashi a gaban kotu dan a yanke masa hukunci.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Ran Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya baci sosai bayan da Shugaba Tinubu ya ki amincewa a kawo 'yan kasar Venezuela masu laifi Najeriya daga Amurkar bayan da kasar su ta Venezuelan taki Amurka ta mayar dasu gida, Ji matakin da Trump ya dauka akan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *