Tuesday, January 20
Shadow

Kaf Najeriya Yarbawa mun fi saran Kabilu daukaka, ci gaba da Abin Duniya>>Inji Wannan Bayeraben

Wannan wani bayerabene da ya dauki hankula bayan da yace kaf Najeriya kabilar Yarbawa tafi sauran Kabilu daukaka da ci gaba.

Ya bayyana cewa ba a Najeriya kadai ba har ma da kasashen waje akwai Yarbawa wadanda sun daukaka sosai sun zama ‘yan majalisa sun rike mukamai sosai a kasashen Amurka da Ingila.

Karanta Wannan  Za'a yi zaman majalisar zartaswa na musamman dan Karrama shugaban Buhari a yau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *