Thursday, July 16
Shadow

Kai Duniya: Tauraruwar fina-finan Najeriya wadda matar aurece, ta gayyato kawarta mijinta ya biya bukatarsa dasu a lokaci guda

Tauraruwar fina-finan kudancin Najeriya, Sisi Alagbado ta gayyatowa mijinta kawarta suka hadu a daki daya ya biya bukatarsa dasu.

Wani ahin takaici shine sun dauki bidiyon kansu, kuma yanzu Bidiyon nata yawo a kafafen sada zumunta.

Saidai bayan bayyanar Bidiyon, Sisi ta fito tana bayar da hakuri tana cewa, lallai itace da mijinta kuma sun aikata abin.

Ta ce amma dan Allah masoyanta su yafe mata, tace ko abinci ta kasa ci.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dansandan kasar Ghana na ta shan yabo bayan da ya taimakawa wani me mota da kudi kyauta

5 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *