Wednesday, January 15
Shadow

Kalaman soyayya masu nishadantarwa

Farin cikin zuciyata.

Ina son in ganki tare dani

Kece babbar abokiyata tsakanin maza da mata.

Bani da amini ko aminiya sai ke.

Kece Muradin.

Ina son inga muna cin abinci tare.

Kece Madubina.

Ina sonki ba da wasa ba.

Ban san menene soyayya ba sai da na hadu dake.

Ina kula dake kamar kwai a cokali.

Kin fi min komai dadi.

Ba zan barki ba.

Kin yi sansani a zuciyata.

Komai na soyayya na sameshi a wajenki.

Kina sakani nishadi.

Ina fatan Aurenki.

Tafiya dake na sa inji kamar celebrity.

Bana gajiya da kallonki.

Komai nawa nakine

Kina da haske kamar wata daren 12.

Karanta Wannan  Labarin soyayya

Idan mata sun ganki boyewa suke saboda haskenki ya dusashe su.

Ina fatan in ta kallonki ba da kakkautawa ba.

Tafiyarki ta dabance.

Kallonki na rikitani.

Kin iya saka kaya, in kin yi ado kamar dawisu.

Na kosa in ga daren farkon mu.

Dan aiki ya zama dole da bazan je ba.

Kina bani sha’awa, nishadi, da farin ciki.

Ki yi hakuri kar ki ga na dameki, soyayyace kawai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *