Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: A karin farko tun bayan da ta yi aure, Rahama Sadau ta fito bainar jama’a

A karin farko tun bayan daura aurenta, An ga Rahama Sadau ta bayyana inda aka ji wata kawarta na bayyana cewa ta kara kyau.

https://www.tiktok.com/@mammeeyh/video/7542926674925538568?_t=ZS-8zDAMDTts9I&_r=1
Karanta Wannan  An daure wannan malamar makarantar tsawon shekaru 30 saboda yiwa dalibanta maza Fyàdà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *