Thursday, November 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Ji kalaman Soyayyar da Rarara ya gayawa uwargidansa a gaban Amarya A’ishatulhumaira da suka dauki hankula

A wani Bidiyo da ya bayyana ya karade kafafen sada zumunta, An ga Tauraron mawakin siyasa Dauda Kahutu, Rarara tare da uwargidansa.

An ji kuma ya bayyana ta da ransa.

A wajan dai ta kasa sakin jiki inda yake cewa kunya take ji.

Karanta Wannan  Tinubu be yi abinda za'a sake zabensa ba, Masu zagina dan na kaiwa Buhari ziyara bakaken Munafukaine>>Atiku Abubakar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *