Thursday, September 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata Katuwar Kada da aka gani a Jos

Wata katuwar kada ta bayyana a ruwan Dilimi dake tsakanin Titin Dan Maraya da Tudun Faira a Jos.

Jama’a sun taru suna kallonta inda aka rika daukarta Bidiyon

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda wani Ladani ya rika nina Maqogoronsa yayin da yake Alhinin Abinda ya faru da ladanin Hotoro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *