Wednesday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyo: Abinda wannan sojan yayi bayan kama matarshi da kwarto ya dauki hankula

Wani soja da ya kama matarsa na cin amanarsa da kwarto a gidansa ya baiwa mutane mamaki saboda matakin da ya dauka.

Sojan ya samo kek ne inda ya tara mutane ya daurawa matar tasa aure da kwarton.

https://twitter.com/wakajugbe/status/1860247504295436555?t=IJYRzJOelxlMq8UUk0PXCQ&s=19

A wani bidiyo da ya bayyana, an ha sojan na baiwa kwarton da matarsa kek din a baki.

Karanta Wannan  Dattawan Yarbawa sun ja kunnen shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kan fifiko da yake nunawa wajan baiwa Yarbawa mukamai da yawa fiye da sauran kabilun kasarna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *