Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Akwai wanda yace mana idan Izala Gaskiya ce kada Allah yasa ya kai shekara me zuwa, kuma baikai labari ba, kamin shekara ta zagayo ya riga mu gidan gaskiya>>Inji Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun

Malamin Addinin Islama, Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun ya bayar da labarun irin mutanen da ya kara dasu a baya kuma basu kai labari ba.

Malam yace daga cikinsu akwai wanda yace idan Izala Gaskiyace kada Allah ya kaishi shekara me zuwa kuma baikai shekarar me zuwa ba.

Malam ya bayyana hakane a wajan tafsir da yake yi.

Karanta Wannan  PDP ta bayyana yanda za'a yi a kayar da Tinubu karfe dayan rana a zaben 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *