A yayin da shekarar 2027 ke karatowa An fara wa tsohon Minista, Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami yakin neman zaben zama gwamnan jihar Gombe.
Tuni har an samu wani ya wake malam.
Kalli Bidiyon a kasa:
Da yawa dai sun yaba.