
Wani dan banga da aka kama ya dauki hankula a kafafen sada zumunta saboda laifin da ya aikata.
Sun je kama me garkuwa da mutanene sai suka tarar da baya gida amma sai matarsa
Anan suka nemi yin lalata da ita kuma ta basu hadin kai, saidai daga baya an kamasu.