Wannan yarinyar me shekaru 15 ta bayyana cewa wasu maza sun bata Naira dari biyu suka mata fyade.
Ta bayyana hakanne a wani faifan Bidiyo da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.
Ta bayyana cewa, dayan sau biyu yana yi.