Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyo: An kama mutane 2 da yiwa wannan Yarinyar me shekaru 15 fyàdè tace Naira dari biyu suka bata

Wannan yarinyar me shekaru 15 ta bayyana cewa wasu maza sun bata Naira dari biyu suka mata fyade.

Ta bayyana hakanne a wani faifan Bidiyo da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

https://twitter.com/Ussyy___/status/1925800801693274411?t=IbFlC4-fCmZ5Mz0VHVA9vQ&s=19

Ta bayyana cewa, dayan sau biyu yana yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An taba gayyata ta kasar Amurka a watan Janairu lokacin ana sanyi, ni kuma bana son sanyi, sai na gayawa Allah cewa a canja yanayin zuwa zafi, sai Allah ya ya aka fara zafi>>Inji Fasto Adeboye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *