
Rahotanni daga jihar Kano na cewa, wani babba a jihar ya aikata abin kunya.
Bidiyo na ta yawo a kafafen sada zumunta a tsakanin Kanawa inda ake alakanta abin kunyar da neman wata karamar yarinya da wani babba yayi.
Saidai a cikin duka masu yada wannan maganar babu wanda ya kira suna saidai amfani da wani suna bana wanda ake zargin ba.
Bidiyoyin na cewa, wai wanda ake zargin shine ya yi waliccin yarinyar da ga nema saidai a yanzu aurenta ya mutu.