Wednesday, April 29
Shadow

Kalli Bidiyo: Anata Rade-radin An yi wani abin kunya a Kano

Rahotanni daga jihar Kano na cewa, wani babba a jihar ya aikata abin kunya.

Bidiyo na ta yawo a kafafen sada zumunta a tsakanin Kanawa inda ake alakanta abin kunyar da neman wata karamar yarinya da wani babba yayi.

Saidai a cikin duka masu yada wannan maganar babu wanda ya kira suna saidai amfani da wani suna bana wanda ake zargin ba.

Bidiyoyin na cewa, wai wanda ake zargin shine ya yi waliccin yarinyar da ga nema saidai a yanzu aurenta ya mutu.

Kalli Bidiyon anan

https://www.tiktok.com/@dan_abacha2/video/7545606680654974216?_t=ZS-8zTFcT4eOki&_r=1
Karanta Wannan  Kwanaki kadan bayan data goyi bayan Trump ya kawowa Najeriya Khàrì, Wata kotu a kasar Amurka zata sayar da gidan Fitsararriyar mawakiya, Nicki Minaj dan biyan wani dogarin ta diyya bayan da ya kaita kara yana neman hakkinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *