
Bayan ganin A’isha Humaira a wajan bikin ‘ya’yan Rarara, wata me amfani da shafin Tiktok, me suna M Gombe Beauty ta bayyana cewa, Ashe Rarara Cakamasa A’isha Humaira aka yi, tsohuwa ce ya aura?
Ta bayyana cewa a lokacin bikin A’isha Humaira ta sha kwalliya sanan a Bidiyon da ake yi tana dorawa a kafafen sada zumunta duk Filter ce takefani da ita.
Tace da sake, kalli Bidiyon nata anan