Bidiyon mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima na rubutu ya dauki hankula.
Abinda ya fi daukar hankulan mutane shine kyawun rubutun nasa.
Ko ya burgeka?