Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Attalili ya bayyana sunayen Annabawa da ba’a taba jinsu ba

Babban Malamin Darika dake daukar hankula a kafafen sada zumunta, Attalili Attagazuti ya bayyana sunayen Annabawa da ba’a taba jinsu ba.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya yadu sosai inda mutane sukai ta mamakin lamarin.

Karanta Wannan  Kotu ta aikawa bangaren su David Mark sammace akan shugabancin jam'iyyar ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *