Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyo: Ba zamu fasa yin Tinubu ba, kuma mu Hausawa da ke yin Tinubu mun fi masa Yarbawan da basa yinsa>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“transform”:1,”square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa, ba zasu fasa yin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba.

Ya kuma baiwa shugaban kasar shawarar cewa, kada ya dauki kirista a matsayin Mataimaki inda yace ko ya dauki Kirista a matsayin matamaki ba zasu zabeshi ba.

Yace Su Hausawa dake yin Bola Ahmad Tinubu sun fi mishi Yarbawa da basa yinsa.

Kalli Bidiyon anan

https://www.facebook.com/share/v/15xi3xT4Vh
Karanta Wannan  Wani abu da ba'a san ko menene ba ya Bugi jirgin saman Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima inda ya lalatashi yayin da yake kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *