Tauraron Tiktok, Aminu J. Town ya bayyana cewa, ya raina rashin kunyar Idris Maiwushirya bayan da ya fito yace ya fasa auren ‘yarGuda.
J. Town yace So yayi Maiwushirya ya bari a daura auren, kwana daya kawai ya fito ya mata saki 3.