Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Bayan Rawar da yayi ta farko data jawo cece-kuce, Gwamnan Jihar Naija, Umar Bago ya sake yin rawa da wakar Omologo

A kwanakin bayane dai Bidiyon rawar gwamnan jihar Naija, Umar Bago ta jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta inda aka ganshi yana rawa da wakar da Rarara yawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu me suna Omologo.

A wancan karin wasu sun yaba inda wasu kuma da yawa suka kushe da cewa a matsayinsa na shugaba, hakan bai dace ba.

A wannan karin ma kuma sai gashi aka sake ganin Gwamna Bago yana rawa.

@zayyanuasale

Omo-Logo Bago for Asiwaju! 🙌 Ni ma na ce Asiwaju sau biyu – Maja! 🔥 Sai Tinubu! ✅ #fyp #fyppppppppppppppppppppppp #fypage #fypシ゚ #video

♬ original sound – zayyanuasale

Shima dai a wannan karin mutane basu yi shiru ba, an ci gaba da kushe.

Karanta Wannan  Ko Ùbàña Ne Zai Yì Takaara Da Sanata Barau Jibrin Ina Layin Sanata Barau, Domin Siyasa Ake, Amma Na Śan Yanzu Zà A Fàra Zàģina, Wannan Shine Ra'ayina, Inji Dan Kuda Kabo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *