Thursday, February 5
Shadow

Kalli Bidiyo Da Duminsa: Mummunan Hadarin Motar da ya sameni jiya, Jiface ta aka yi min kawai dan na bayar da kyautar Dalar Amurka 100, amma Addu’ar iyaye na ce ta kareni>>Inji Tauraruwar Kannywood, Samha M. Inuwa

Tauraruwar Kannywood, Samha M. Inuwa ta bayyana cewa, Hadarin motar da ya rutsa da ita jiya a hanyarta ta komawa Gida Kano daga Kaduna inda ta halarci wajan bikin Jamilu Adamu Kochila tace jiface.

An ga yanda motar su Samha ta daki Tirela ta baya inda ta lalace, Samha tace idan aka ce mata mutum ya fita da rai daga cikin motarnan zaka yi mamaki amma Saboda addu’ar iyaye, Allah ya tsallakar da ita daga hadarin.

Saidai tace duk da wannan abin da ya faru da ita, ba zata daina kyauta ba.

https://www.tiktok.com/@my_autah/video/7534595345544793400?_t=ZS-8yahGlkPytN&_r=1
Karanta Wannan  Tsadar Rayuwa da Man fetur tasa masu motocin Alfarma matsu tsada sun koma yin haya dasu a Najeriya, ciki hadda sojoji, da ma'aikatan banki da sauransu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *