
Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, Kabari ya ki karbar gawar wata mata da ta rasu.
Rahoton yace lamarin ya farune a Makabartar Bashama dake Tudun Wada Kaduna.
A Bidiyon an ga hadda mata nata tururuwar zuwa ganin abinda ya faru cikin makabartar
Saidai wasu da yawa sun musanta faruwar lamarin:
Rahotan dai yace lamarin jita-jitane.