Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Da in je taron Maulidi Gara naje gidan rawa, Ko gidan Gala, ko Gidan giya>>Inji Malam Abdulrahman Umar

Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya bayyana cewa shi da ya je wajan Taron Malidi gara ya je Club, ko gidan Gala, Ko Gidan giya.

Malamin ya bayyana hakane inda yace su ‘yan Club sun san ba Ibada suke ba, Sabon Allah suke, yace amma su kuma masu Maulidi suna ikirarin Bautar Allah suke.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kwanaki 2 kacal bayan komawar El-Rufai SDP, Rikicin cikin gida ya kunno kai a Jam'iyyar

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *