
Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya bayyana cewa shi da ya je wajan Taron Malidi gara ya je Club, ko gidan Gala, Ko Gidan giya.
Malamin ya bayyana hakane inda yace su ‘yan Club sun san ba Ibada suke ba, Sabon Allah suke, yace amma su kuma masu Maulidi suna ikirarin Bautar Allah suke.
Kowa da kiwon da ya karbeshi