Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo daga wajan taron gamayyar ‘yan Adawa na jam’iyyar ADC, Dino Melaye yana ta wake-wake

Bidiyo kenan daga wajan taron gamayyar ‘yan Adawa na jam’iyyar ADC da ya gudana a Musa ‘Yaradua centre dakw Abuja.

A ji Dino Melaye na wake-wake a wajan yana cewa, APC kauce, ADC ta zo.

Karanta Wannan  Ku Daina Wahalar da kanku an rubuta sakamakon zaben shekarar 2027>>Sowore ya gayawa 'yan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *