Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya nemi a daina kade-kade da sunan yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).
Malam ya bayyana cewa hakan bashi da asali a addini.
Malam ya bayyana cewa yabon Annabi wanda ba kida yafi.