
Atiku Abubakar ya samu tarba me kyau a Daura inda aka rika Sai Atiku duk da yake cewa wajan jana’izar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne.
An ga Atiku Bisa rakiyar su El-Rufai da sauran mukarrabansa.
Tun da safiyar Jiya ne dai Atiku ya isa Daura inda aka yi jana’izar Buhari tare dasi.