Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyo: Duk Duniya babu Munafiqi wanda ke fadar Allah a baki amma babu shi a zuci kamar Bahaushe>>Inji Mawaki Soja Boy

Tauraron mawaki na Arewa da yafi yin waka yana taba mata, Soja Boy ya bayyana cewa, Duk Duniya babu Munafiki kamar Bahaushe.

Yace Bahaushene yafi kowa fadin Allah a baki amma babu Allahn a zuciyarsa.

Ya bayyana hakane a wata hira ta musamman da aka yi dashi.

Karanta Wannan  Yaushe Aka Lalace Haka? Kalli Bidiyon yanda kananan yara suka rika yin Zuga suna Kàmàwà 'yan Màtà Nòwñùwà a Ado Bayero Mall

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *