Thursday, February 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Duk macen da ta je gidan Solo na Musbahu Anfara sai ya aikata Alfasha da ita, mata 2 muka sani wanda ya dirkawa Cikin shege, Inji Wasu ‘yan Solo suka zargi Musbahu bayan Hirar da Hadiza Gabon ta yi dashi yace yana soyayya da ‘yan Fim amma ba zai iya aurensu ba

Wasu ‘yan matan Solo sun fito sun zargi Tauraron fina-finan Hausa, Musbahu Anfara da aikata Alfasha.

Sun ce duk macen da ta je gidan solonsa sai yayi Alfasha da ita.

Sun kara da zargin cewa, mata 2 suka sani wadanda ya dirkawa cikin shege.

https://www.tiktok.com/@adijatouahmed3/video/7568678490589891858?_t=ZS-917CLO1J60n&_r=1

Hakan ya biyo bayan hirar da Hadiza Gabon ta yi dashine inda ya bayyana cewa yana soyayya da ‘yan Fim amma ba zai iya aurensu ba.

Yace dalilinsa shine yana son matar da zai aura ta zama zata iya hakura dashi kadai.

Karanta Wannan  An kama tsaffin shuwagabannin kamfanin man Fetur na kasa da aka sauke satin da ya gabata bisa zargin sun sace kudaden da aka ware dan gyaran matatun man Najeriya, An gano Naira Biliyan 80 a Asusun daya daga cikinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *