Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Ganin ana tallar maganin gargajiya da Motar Prado a Kano ya jawo cece-kuce

Ganin wani me tallar Maganin Gargajiya na talla da motar Prado a Kano ya jawo cece-kuce.

Wasu sun rika fadin Kano ko da me kazo An fika.

Kalli Bidiyon anan

thttps://www.instagram.com/reel/DPRN_oqDNvN/?igsh=dGoxZmJlZDJ2NTRl

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Dan Fulani na Shan Yabo saboda jinjinawa shugaba Tinubu yayi kan zabo Janar Christopher Musa ya bashi ministan Tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *