Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo Gwanin ban Tausai: Yanda Mijina ya hanani zuwa jana’izar babana bayan ya ràsù, inji wannan matar

Wannan matar ta dauki hankula sosai a kafafen sadarwa bayan da ta yi zargin cewa, mijinta ya gallaza mata.

Tace abinda ba zata taba mantawa dashi ba shine mahaifinta ya rasu amma ya hanata ta je jana’iza.

Kalli Cikakkiyar hirar da aka yi dashi:

Labarin nata dai ya zowa mutane kamar Almara inda akai ta mamaki.

Karanta Wannan  Jarabawar JAMB: Jihohin Anambra da Legas ne suka fi yawan masu satar Jarabawar ta 2025

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *