
Bayan mummunan harin da kungiyar masu ikirarin jihadi ta ÌŚWÀP suka kaiwa sansanin sojojin Najeriya a Marte, an ga Bidiyon wani soja da yake kokawa kan irin barnar da aka musu.
Sojan ya nuna cewa an kone musu motocin yaki sannan an kashe sojoji 4.
Ya kara da cewa yana kira ga abokan aikinsa idan sun san ba zasu iya yaki ba gara su fadi.
Kalli Bidiyon a kasa:
Wasu rahotanni sun ce kungiyar ta kuma tafi da wasu sojoji da ta yi garkuwa dasu.