Tauraruwar Fina-finan Hausa, Maryam Ta bayar da labarin yanda wani mutum ya lalata mata rayuwa tun tana karamar yarinya.
Saidai da yawa sun ce bai kamata ta bayar da wannan labarin ba.