Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyo: Iya Karshen Rashin Kunyane mutum yace baya neman komai wajan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Digital Imam

Malamin Addinin Islama, Digital Imam ya bayyana cewa, iya karshen rashin kunyane mutum yace baya neman komai wajan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Malam Yace ba da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Musuluncìn mutum baya cika.

Yace kuma idan mutum ya isa yace Ashhadu An la’ilaha Ilallah ba tare da cewa, Ashhadu anna Muhammadu Rasulullah ba, yace musuluncinsa bai cika ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Rev. Ezekiel Dachomo ya dauki hankula bayan da ya shiga kogon dutse yace ya shiga Halwa ne yana ganawa da Yesu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *