
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya yi raddi ga wasu hotunan Samha M. Inuwa dake ta yawo a kafafen sada zumunta inda aka ganta babu Make-Up ko Filter kamar yanda aka saba gani a baya.
A Bidiyon daya wallafa na kare Samha M. Inuwa, Gfresh yace wannan baba Tambaya ce ba Samha M. Inuwa ba.
Yace shima an rika yada irin wadannan hotunan nasa na karya.