Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Kasar Kenya ta kera Mota me amfani da wutar Lantarki

Kasar Kenya ta kera mota me amfani da wutar Lantarki.

Bidiyon yanda aka gabatar da motar ya dauki hankula inda aka rika yabawa kasar.

https://twitter.com/dom_lucre/status/1918088873046904966?t=V96O174iY2-Var-6Argq7A&s=19

Motar dai ta burge wasu inda wasu kuma suka rika kusheta.

Karanta Wannan  Hukumar NCC ta gano mutum 1 me layukan waya dubu dari(100,000) a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *