Wednesday, November 19
Shadow

Kalli Bidiyon Gwamnan jihar Osun yana rawa tare da mutanensa da suka dauki hankula

Gwamman Jihar Osun, Ademola Adeleke kenan a wannan Bidiyon inda aka ganshi yana tika Rawa tare da wasu mutanensa a wajan motsa jiki.

Lamarin ya dauki hankula duk da yake cewa ba yau ya fara rawa a bainar jama’a ba.

https://twitter.com/AsakyGRN/status/1918055113672785996?t=CRdua9ANHmlPHeOHYHeKHA&s=19

Adeleke dai Kawune a wajan shahararren mawakin Najeriya, Davido.

Karanta Wannan  Buhari ko da ya zama shugaban kasa irin abincin da talakawa ke ci yake ci, irin su Wake, Tuwo, koko da kosai da sauransu>>Inji Garba Shehu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *