Tauraruwar Kannywood, Momee Gombe kenan a wannan Bidiyon inda ta nuna katafaren gidan da ta saya a Kano.
Bidiyon gidan ya karade kafafen sada zumunta inda akai ta tayata murna.