Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Ko Sheik Alkali Zaria Ya Aure Ni Ko Kuma Na Balle Na Shiga Yawon Duniyà A Lagos, Cewar Murja Kunya

Ko Sheik Alkali Zaria Ya Aure Ni Ko Kuma Na Balle Na Shiga Yawon Duniyà A Lagos, Cewar Murja Kunya

Murja ta bayyana cewa tana matukar kaunar Shehin Malamin ne saboda yadda yake tsage gaskiya komi dacinta.

https://www.tiktok.com/@murjakunya0/video/7534121202378411269?_t=ZS-8ybH6O8W7IO&_r=1

Lamarin ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  'Yan majalisa sun tambayi ministan kudi Wale Edun ya gaya musu yanda aka yi da kudin tallafin man fetur da aka cire, saidai yace ba zai fada ba a gaban 'yan jarida saidai a sirri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *